July, 23
Bukola Saraki became the new Wazirin garin Ilorin
On July 22, the Emir of Ilorin Ibrahim Sulu-Gambari elevated the Senate President Bukola Saraki to the position of Waziri Garin of Ilorin, the traditional "Prime Minister" of the Emirate.
By this elevation, Saraki who is also Turakin Ilorin, becomes the fourth Waziri Garin Ilorin, succeeding his father, the late Olusola Saraki who held the title until his demise in 2012. The emir said it was in acknowledgement of Saraki's passion for the development of the emirate as well as his political exploits that had brought fame to the state.

Ranar 22 ga watan Yuli Sarkin Ilori Alhaji Ibrahim Sulu Gambari ya nada shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da sarautar Wazirin Ilori.
Tsohon gwamnan wanda shine ke rike da sarautar Turakin Ilori zai maye gurbin mahaifin sa wanda ke rike da sarautar Wazirin gabanin rasuwar sa a shekarar 2012. Yayin da yake sanar da Saraki a matsayin Wazirin Ilori, Sarkin Ilori Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari ya ce hakan ya tabbatar da amincewarsu ga sha'awar Saraki na kawo ci gaba da gudunmuwa ga Kwara gaba daya ba wai ga masarautar ba kawai.